2023: Jam'iyar PDP taroki Gwamna Nyesom Wike da yajanye Kudirinsa domin Samun Nasarar Jam'iya


Jam’iyyar PDP na da kwarin gwiwar cewa zata warware rashin jituwar da ke tsakanin Iyorchia Ayu, shugaban jam’iyyar na kasa da kuma Gwamnan Jihar Ribas Nyesom Wike.

SIYASAR NIGERIA ta ruwaito cewa, da yake mayar da martani kan kalaman Gwamna Wike a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai a ranar Juma’a, mataimakin sakataren yada labaran jam’iyyar na kasa, Ibrahim Abdullahi, ya bayyana cewa jam’iyyar adawa zata samar da hanyar da zata magance rikicin kan lokaci domin shirya zaben 2023.

Game da gwamnan da ya jajirce jam'iyyar ta sanya masa takunkumi, jaridar Punch ta ruwaito Abdullahi yana cewa: "Wike yabi hanya, wanda ya kamata a warware ta cikin ruwan sanyi.

“Ya kamata ya ba da dama ga salama, ya zare takobinsa

"Za a warware waɗannan batutuwan duk da yanayin da ake ganin ba za a iya magance su ba.

"Gwamna Wike ba zai iya ba da damar lalata gidan da ya yi aikin ginawa da himma ba."

Comments

Popular posts from this blog

Hajiya Farida Musa Jauro, Dawisun Mubi Commend Dr. Betta Edu's Selfless Leadership and Compassion

GOMBE STATE GOVERNMENT AWARDS CONTRACT FOR THE REMODELING OF İDİ SHOPPING COMPLEX

Hajiya Farida Musa Jauro's Selfless Contributions to Mubi South and Adamawa State