A Raba Aurenmu Don Girma Allah Da Mijina Saboda Mazakutarsa Ta Min Girma – Amarya Ta Gayawa Kotu Bayan Kwana Bakwai Da Aurensu

 W


ata sabuwar Amarya ta nemi kotu ta raba Aurensu da Angonta bayan sati ɗaya da yin bikinsu.

Lamarin dai ya faru ne a wata kotu dake Samaru a Gusau jihar Zamfara, inda Amaryar mai suna Aisha ta bayyana wa kotu cewar, mijin ta yana yawan buƙatar jima’i kuma mazakutarsa ta mata girma.

"A daren farko da mijina ya sadu da ni, maimakon na ji daɗin abin, sai azaba na ji, saboda mazakutarsa babbace."

"A rana ta biyu da muka sake saduwa lamarin ya ƙara ƙazanta, kuma anan ne na gano cewa ba zan iya jurewa ba." Inji A'isha

A ƙarshe mijin Aisha ya amince da buƙatar ta, inda ya ce ya yarda a raba auren nasu kamar yadda ta nema.

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

Hajiya Farida Musa Jauro, Dawisun Mubi Commend Dr. Betta Edu's Selfless Leadership and Compassion

GOMBE STATE GOVERNMENT AWARDS CONTRACT FOR THE REMODELING OF İDİ SHOPPING COMPLEX

Hajiya Farida Musa Jauro's Selfless Contributions to Mubi South and Adamawa State