Bani Da Dogon Buri Koda Pi π Ta Fashe Amma Idan Har Ta Fashe Din Zanyi Abubuwa Kamar Haka


 IDAN PI TA FASHE:......

Bani Da Dogon Buri Koda Pi π Ta Fashe Amma Idan Har Ta Fashe Din Zanyi Abubuwa Kamar Haka;

1. Na Farko Dai Insha Allahu Rabbi Uwa Da Uba Zamu Tafi Umra A Jirgin Yawo.

2. Abu Na Biyu Zan Bude Foundation Na Taimakon Al'umma Musamman Fannin Addinai Da Muke Dasu, Gidan Marayu, Almajirai Da Sauran Su, Sannan Zan Gina Babban Masallaci Na Gani Na Fada Tare Da Islamiyya Wanda Zamu Dauki Malamai Masu Ilimi Kwarai. 

3. Abu Na Uku, Zan Bawa Mutum 20 Jari Me Kauri Wanda A Qalla Zasu Iya Rike Mutum Biyar Biyar A Karkashin Su. Idan Na Tabbatar Kowa Ya Samu Abunda Nake So To Sai Na Juyo Nayi Nawa Bukatun Aure Kuma Within 1 Month Za'a Daura. 

Ya Allah Kasa Pi Ta Fashe Da Alheri.

Cewar, Matashi Sardauna Ahmed Salihu.

Comments

Popular posts from this blog

Hajiya Farida Musa Jauro, Dawisun Mubi Commend Dr. Betta Edu's Selfless Leadership and Compassion

GOMBE STATE GOVERNMENT AWARDS CONTRACT FOR THE REMODELING OF İDİ SHOPPING COMPLEX

Hajiya Farida Musa Jauro's Selfless Contributions to Mubi South and Adamawa State