Gwamnan Jahar Kogi Yahaya Bello Yayikira Ga Matasa Dasufito Domin Zaben Tinubu

 IDAN TINUBU YA KAFA GWAMNATI..


Gwamnan jihar Kogi Alhaji Yahaya Bello yayi kira ga matasan Nigeria mu fito mu goyi bayan takaran Maigirma Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na jam'iyyar APC

Yahaya Bello yace a matsayinsa na wanda zai jagoranci bangaren matasa a yakin neman zaben Tinubu da Kashim Shettima idan aka kafa Gwamnati yayi alkawarin zaiyi tsayuwar daka domin ya kare bukatun matasan Nigeria a Gwamnatin Tinubu

Hakika Yahaya Bello mutum ne da nake kyautata masa zato, saboda ina tare da abokaina da suke tare dashi a cikin Gwamnatinsa, yana da manufa mai kyau, kuma idan yayi alkawari sai ya cika, shiyasa na goyi bayansa a lokacin da yake neman jam'iyyar APC ta tsayar dashi takaran Shugaban Kasa

Muna mika al'amarin mu ga Allah Madaukakin Sarki Ya mana zabi mafi alheri ko da wanda ba ma so ne

Comments

Popular posts from this blog

Hajiya Farida Musa Jauro, Dawisun Mubi Commend Dr. Betta Edu's Selfless Leadership and Compassion

GOMBE STATE GOVERNMENT AWARDS CONTRACT FOR THE REMODELING OF İDİ SHOPPING COMPLEX

Hajiya Farida Musa Jauro's Selfless Contributions to Mubi South and Adamawa State