Gwamnatin Buhari Sam Batasan Darajar Ilimin 'Ya'yan Talakawa A Nigeria Ba, cewar Sanusi Lamido


 Gwamnatin Buhari Sam Batasan Darajar Ilimin 'Ya'yan Talakawa A Nigeria Ba, cewar Sanusi Lamido

Daga muhammad Kwairi Waziri

Sanusi Lamido Sanusi ya caccaki gwamnatin shugaba Buhari kan yajin aikin da kungiyar makamai ta ASUU keyi.

Kungiyar malaman ta kasance tana yajin aiki na tsawon watanni bakwai tun a watan febrairu na wannan shekarar kuma gwamnatin tarayya bata biya masu bukatunsu ba.

Wanda hakan yasa tsohon Gwamnan CBN din ya caccaki gwamnatin Buhari yace bata san darajar ilimnin Najeriya sai yasa ta bar ASUU tana wannan yajin aikin.

Ya kara da cewa malamai ba karamin sadaukarwa sukeyi ba wurin ilimintar da yara, dominsuna da nasu burin amma suka zabi ilimintar da yara domin  taimakawa kasa saboda haka ya kamata a riga kyautata masu.

Comments

Popular posts from this blog

Hajiya Farida Musa Jauro, Dawisun Mubi Commend Dr. Betta Edu's Selfless Leadership and Compassion

GOMBE STATE GOVERNMENT AWARDS CONTRACT FOR THE REMODELING OF İDİ SHOPPING COMPLEX

Hajiya Farida Musa Jauro's Selfless Contributions to Mubi South and Adamawa State