Gomna Muhammadu Inuwa Yahaya Jagora Nagari Mai Kaunar Al'umma - Hon Khalil Ahmed Nafada


Gomna Muhammadu Inuwa Yahaya Jagora Nagari Mai Kaunar Al'umma - Hon Khalil Ahmed Nafada

Gomna Muhammadu Inuwa Yahaya (Dan Majen Gombe) Alherine Ga Al'ummar Jahar Gombe, domin Kuwa Babu Inda Ayyukan Mai Girma Gomna baije ba, birni da Kauye afadin Jahar Gombe. 

Jahar Gombe Jahace Wanda Ayau Allah ya albarkaceta da Kuma Azurtata da Samun Shugaba Nagari Mai Matukar Tausayi da Kuma Kaunan Al'umma, Mai Matukar Son Cigaba da Kishin Jahar Gombe.

Koda Yan Adawa Sungamsu da Salon Jagorancin Gomnan Muhammadu Inuwa Yahaya, bisa kokarinsa na Inganta Harkan Ilimi da Kiwon Lafiya Afadin Jahar Gombe, da Kuma tabbatar da Zaman Lafiya Atsakanin dukkan Kabilun Jahar Gombe. 

Ashekara Uku da rabi na Wa'adin Gomnatinsa, Gomna Inuwa Yasamarda Abubuwan Cigaba masu tarun yawa domin Farfado da Jahar Gombe a Idon duniya tayanda Zata iya Gogayya da Sauran takororinta Jahohi a Najeriya.

Ga duk Mai kaunar Jahar Gombe Yasan cewa Dan Majen Gombe Yayi matukar Kokari Kuma tabbas yacancanci Karin Wa'adin Mulki Na biyu domin Cigaba da Ayyukan Inganta Rayuwar Al'ummah da Kuma Farfado da Jahar ta fannoni da dama. 

Ina Kira Ga dukkan Masoya masu matukar Kauna da Son Cigaban Jahar Gombe da Sugujewa Karya da Farfagandar Siyasa, Su dubi Makomar Jahar Gombe domin Shine Abu na farko dayadace duk Mai hankali yafara tinawa kafun Wata bukata tasa tason Zuciya.

Jahar Gombe Jahace da tayi matukar dace Wajen Samun Shugabanci, domin na tabbata Gomna Muhammadu Inuwa Yahaya mutum ne Mai Kishin Jahar Gombe.  Don haka yanada kyau musake bashi dama akaro nabiyu domin daurawa daga inda yasoma.

Hon. Khalil Ahmed Nafada.

Comments

Popular posts from this blog

Hajiya Farida Musa Jauro, Dawisun Mubi Commend Dr. Betta Edu's Selfless Leadership and Compassion

GOMBE STATE GOVERNMENT AWARDS CONTRACT FOR THE REMODELING OF İDİ SHOPPING COMPLEX

Hajiya Farida Musa Jauro's Selfless Contributions to Mubi South and Adamawa State