Zamu cigaba da ayyukan raya kasa da zayyi tasiri ga al'umma kai tsaye don sauke amanar al'umman jihar Gombe da ke kan mu - Gomna Inuwa Yahaya

Zamu cigaba da ayyukan raya kasa da zayyi tasiri ga al'umma kai tsaye don sauke amanar al'umman jihar Gombe da ke kan mu - Gomna Inuwa Yahaya 

Gwamna Inuwa Yahaya yayin jawabin sa da yayi kai tsaye don taya al'umman Najeriya murnan zagayowar ranar samun y'ancin kai da ta cika shekaru 62 a matsayin dunqulelliyar kasa wanda yazo daidai da cika shekaru 26 da kirkiro Jihar Gombe.

Comments

Popular posts from this blog

Hajiya Farida Musa Jauro, Dawisun Mubi Commend Dr. Betta Edu's Selfless Leadership and Compassion

GOMBE STATE GOVERNMENT AWARDS CONTRACT FOR THE REMODELING OF İDİ SHOPPING COMPLEX

Hajiya Farida Musa Jauro's Selfless Contributions to Mubi South and Adamawa State