Gomna Muhammadu Inuwa Yahaya Jagora Nagari Mai Kaunar Al'umma - Hon Khalil Ahmed Nafada
Gomna Muhammadu Inuwa Yahaya Jagora Nagari Mai Kaunar Al'umma - Hon Khalil Ahmed Nafada Gomna Muhammadu Inuwa Yahaya (Dan Majen Gombe) Alherine Ga Al'ummar Jahar Gombe, domin Kuwa Babu Inda Ayyukan Mai Girma Gomna baije ba, birni da Kauye afadin Jahar Gombe. Jahar Gombe Jahace Wanda Ayau Allah ya albarkaceta da Kuma Azurtata da Samun Shugaba Nagari Mai Matukar Tausayi da Kuma Kaunan Al'umma, Mai Matukar Son Cigaba da Kishin Jahar Gombe. Koda Yan Adawa Sungamsu da Salon Jagorancin Gomnan Muhammadu Inuwa Yahaya, bisa kokarinsa na Inganta Harkan Ilimi da Kiwon Lafiya Afadin Jahar Gombe, da Kuma tabbatar da Zaman Lafiya Atsakanin dukkan Kabilun Jahar Gombe. Ashekara Uku da rabi na Wa'adin Gomnatinsa, Gomna Inuwa Yasamarda Abubuwan Cigaba masu tarun yawa domin Farfado da Jahar Gombe a Idon duniya tayanda Zata iya Gogayya da Sauran takororinta Jahohi a Najeriya. Ga duk Mai kaunar Jahar Gombe Yasan cewa Dan Majen Gombe Yayi matukar Kokari Kuma tabbas yacancanci Karin Wa'...